| Hausa
Dakatarwar da Izala ta yi wa sheikh Alkali Zaria
02:17
Dakatarwar da Izala ta yi wa sheikh Alkali Zaria
’Yan Nijeriya sun yi bayyana ra’ayoyinsu dangane da batun dakatar da wani babban malamin addinin Musulunci a ƙasar daga ci gaba da yin tafsirin azumin watan Ramadan wanda yake yi a garin Damaturu na Jihar Yobe.
9 Maris 2026

Kungiyar Izala mai hedikwata a garin Jos ce ta dakatar da Sheikh Alƙali Abubakar Salihu Zaria a farkon makon nan, bayan tuhumarsa da yin kalaman da ta ce sun “saɓa wa dokokinta” na wa’azi, bayan ya kwashe kimanin kwana 11 yana gabatar da tafsirin azumin Ramadan na bana.

Ƙarin Bidiyoyi
'Ana gab da kawo ƙarshen' yakin Iran; 'ana binciken' harin da aka kai makaranta
Yadda rayuwata ta sauya bayan na rage kiba
Tarkacen roka ya nuna cewa Amurka ta kai wa Iran hari daga Kuwait
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar
Rikici ya barke a wajen gangamin kyamar musulmai na masu tsattsauran ra'ayi