awa ɗaya baya
Harin na 28 ga Fabrairu ya kashe sama da mutum 180, mafi yawansu ƙananan ’yan mata. Binciken farko ya nuna cewa mai yiwuwa Amurka na da hannu a harin.