2 awanni baya
Gwamnatocin yankin Gulf sun daɗe suna musanta zargin da Iran take yi cewa Amurka tana amfani da ƙasashensu wajen kai mata hare-hare. Sai dai masana sun ce yankin da aka gano makamin ya yi daidai da na cikin wani bidiyo da rundunar sojin Amurka ta CENTCOM ta wallafa, wanda ke nuna cewa zargin Iran yana da ƙanshin gaskiya.
