| Hausa
Yadda rayuwata ta sauya bayan na rage kiba
06:02
Rayuwa
Yadda rayuwata ta sauya bayan na rage kiba
Kun san yadda ƙiba take zame wa wasu mutanen cutar lafiya da cutar tsangwama idan ta yi yawa?
awa ɗaya baya

Wata matashiya ta samu kanta a cikin irin wannan mawuyacin hali, inda ta ringa fama da rashin lafiya saboda tsabar ƙiba, sannan ga tsangwama daga mutane.

A ƙarshe dai Rabi Ningi ta yi wa kanta maganin matsalar. Amma ta yaya? Ku biyo mu cikin wannan bidyon don jin halin da ta shiga da kuma matakin da ta ɗauka.

Ƙarin Bidiyoyi
Hezbollah ta kai hari kan tashar tauraron dan’adam ta Isra’ila
Marar ganin da ta bude Islamiyya cikin gidansu don koyar da yara
'Ana gab da kawo ƙarshen' yakin Iran; 'ana binciken' harin da aka kai makaranta
Tarkacen roka ya nuna cewa Amurka ta kai wa Iran hari daga Kuwait
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar