12 Satumba 2025
Wasu yara Falasɗinawa da suka taru domin karɓar alawa a Birnin Gaza sun gigice tare da tserewa sakamakon rugugin hare-haren da Isra'ila ta kai wa wani gini da ke kusa da wurin da suka tsaya.