25 Disamba 2025

00:36

00:36
Ƙarin Bidiyoyi
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Majalisar dokokin Aljeriya ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi wa ƙasar a matsayin laifi, sannan ta buƙaci Faransa ta nemi afuwa tare da biyan diyya ga ƙasar.
Ƙarin Bidiyoyi
