| Hausa
Mutane da dama sun mutu yayin da guguwar Ditwah ta afka wa Sri Lanka
00:30
Duniya
Mutane da dama sun mutu yayin da guguwar Ditwah ta afka wa Sri Lanka
Sri Lanka ta fuskanci ɗaya daga matsalar yanayi mafi muni a 'yan shekarun nan, inda akalla mutane 56 suka mutu.
7 awanni baya

Lamarin ya rutsa da wasu mutum 21 da suka ɓace yayin da Guguwar Ditwah ta afka wa ƙasar da ke tsibirin teku, wacce ta zo da mamakon ruwan sama, da ambaliya da zaftarewar ƙasa a duka faɗin ƙasar.


Ƙarin Bidiyoyi
'Mun janye 'yan sanda 11,566 daga gadin manyan mutane a Nijeriya'
Sabbin matakan da Tinubu zai dauka kan tsaro a Nijeriya
Tarihin rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi
An harbi jami'an tsaro biyu a kusa da fadar White House
Annobar satar mutane a Nijeriya ta zama gagarumar matsalar tsaro
Halin da muke ciki na rashin tsaro a iyakokin Kano - dan majalisa
Sojojin Vietnam sun kai kayan agaji yankunan da aka yi ambaliya
Mutum miliyan 35 za su yi fama da yunwa a 2026 – Hukumar Abinci ta MDD
Harin makarantar St. Mary a jihar Neja: Iyaye na neman 'ya'yansu ido rufe
'Ya kamata a saka dokokin wa'azi don malamai su daina cin mutumcin juna'