| Hausa
Tarkacen roka ya nuna cewa Amurka ta kai wa Iran hari daga Kuwait
00:28
Tarkacen roka ya nuna cewa Amurka ta kai wa Iran hari daga Kuwait
Wasu ma'aikata a Kuwait sun gano tarkacen makami mai linzami na Amurka samfurin HIMARS ATACMS M57 a cikin sahara, abin da ke nuna cewa Amurka ta harba makamin ne daga cikin ƙasar ta Kuwait.
3 awanni baya

Gwamnatocin yankin Gulf sun daɗe suna musanta zargin da Iran take yi cewa Amurka tana amfani da ƙasashensu wajen kai mata hare-hare. Sai dai masana sun ce yankin da aka gano makamin ya yi daidai da na cikin wani bidiyo da rundunar sojin Amurka ta CENTCOM ta wallafa, wanda ke nuna cewa zargin Iran yana da ƙanshin gaskiya.

Ƙarin Bidiyoyi
Hezbollah ta kai hari kan tashar tauraron dan’adam ta Isra’ila
Marar ganin da ta bude Islamiyya cikin gidansu don koyar da yara
'Ana gab da kawo ƙarshen' yakin Iran; 'ana binciken' harin da aka kai makaranta
Yadda rayuwata ta sauya bayan na rage kiba
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar