23 Disamba 2025

00:25

00:25
Ƙarin Bidiyoyi
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna sun shiga harabar Masallacin Birnin Ƙudus inda suka riƙa rera waƙoƙi a ranar ƙarshe bikinsu wanda ake kira Hanukkah.
Ƙarin Bidiyoyi
