| Hausa
Sojojin Vietnam sun kai kayan agaji yankunan da aka yi ambaliya
00:17
Duniya
Sojojin Vietnam sun kai kayan agaji yankunan da aka yi ambaliya
Sojojin Vietnam sun yi amfani da helikwafta wajen kai agji ga mutanen da suka maƙale bayan mamakon ruwan sama ya haifar da gagarumar ambaliya da zaftarewar ƙasa tare da ajalin mutane aƙalla 20 a duka faɗin ƙasar.
26 Nuwamba 2025

Mutane da dama suna maƙale har yanzu saboda rashin hanyoyi, abin da ya sa ba a iya zuwa garuruwa da ƙauyukan da ambaliyar ta shafa.

Ƙarin Bidiyoyi
'Mun janye 'yan sanda 11,566 daga gadin manyan mutane a Nijeriya'
Mutane da dama sun mutu yayin da guguwar Ditwah ta afka wa Sri Lanka
Sabbin matakan da Tinubu zai dauka kan tsaro a Nijeriya
Tarihin rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi
An harbi jami'an tsaro biyu a kusa da fadar White House
Annobar satar mutane a Nijeriya ta zama gagarumar matsalar tsaro
Halin da muke ciki na rashin tsaro a iyakokin Kano - dan majalisa
Mutum miliyan 35 za su yi fama da yunwa a 2026 – Hukumar Abinci ta MDD
Harin makarantar St. Mary a jihar Neja: Iyaye na neman 'ya'yansu ido rufe
'Ya kamata a saka dokokin wa'azi don malamai su daina cin mutumcin juna'