24 Maris 2026
Gwamntin Ordu ta ce jami’a na musamman da suka shahara wurin kwance bama-bamai daga birnin Istanbul sun duba jirgi maras matuƙin inda suka tabbatar yana ɗauke da ababen fashewa kafin suka tarwatsa shi kilomita 4 daga gaɓar teku.