13 awanni baya
Iran na ci gaba da kai hare-hare na jirage marasa matuƙa da makamai masu linzami a ƙasashen da ke da sansanonin soji da cibiyoyin kuɗi na Amurka a matsayin ramuwar gayya.