| Hausa
Iran ta harbo jirgi maras matuki na Amurka 'Lucas'
00:22
Rayuwa
Iran ta harbo jirgi maras matuki na Amurka 'Lucas'
Wani bidiyo da kafafen yaɗa labarai na Iran suka wallafa ya nuna wani jirgin yaƙi mara matuƙi na Amurka mai suna “LUCAS” da ya lalace—wani nau’i da aka ƙirƙira ta hanyar kwaikwayon jirgin Shahed-136 na Iran.
13 awanni baya

Majiyoyin Iran sun ce sojojinsu ne suka harbo jirgin a tsibirin Qeshm Island da ke kudu maso gabashin ƙasar, kusa da mashigar ruwa ta Hormuz.

Amurka ta fara amfani da jiragen LUCAS a hare-haren da ta kai kwanan nan kan Iran, kuma yanzu tana shirin ƙera su da yawa domin amfani da su a yaƙi a faɗin wurare daban-daban.

Ƙarin Bidiyoyi
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
Iran ta kai hari kan tankokin mai a filin jirgin saman Kuwait
Shugaban NATO ya ce Trump yana so ya kara inganta tsaro a duniya
Sojojin Isra'ila sun azabtar da wani 'dan karamin yaro a Gaza
Yakin Iran zai iya tilasta wa mutane su rika aiki daga gida: Dangote
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai Texas a Amurka
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
Yadda aka yi hawan daushe a masarautar Bauchi
Iran ta yi ruwan makamai a Tel Avivi, Kiryat Gat da Ashkelon
Hezbollah ta kai hari a Arewacin Isra'ila