| Hausa
Iran ta yi ruwan makamai a Tel Avivi, Kiryat Gat da Ashkelon
00:28
Iran ta yi ruwan makamai a Tel Avivi, Kiryat Gat da Ashkelon
Makamai masu linzamin Iran sun karya tsarin tsaron sararin samaniyar Isra'ila wato Iron Dome, inda suka sauka a biranen Tel Aviv, Kiryat Gat da Ashkelon da sanyin safiyar Litinin, 23 ga Maris.
23 Maris 2026

An samu rahotannin mutuwa da mummunar ɓarna.

Ƙarin Bidiyoyi
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
Iran ta kai hari kan tankokin mai a filin jirgin saman Kuwait
Iran ta harbo jirgi maras matuki na Amurka 'Lucas'
Shugaban NATO ya ce Trump yana so ya kara inganta tsaro a duniya
Sojojin Isra'ila sun azabtar da wani 'dan karamin yaro a Gaza
Yakin Iran zai iya tilasta wa mutane su rika aiki daga gida: Dangote
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai Texas a Amurka
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
Yadda aka yi hawan daushe a masarautar Bauchi
Hezbollah ta kai hari a Arewacin Isra'ila