| Hausa
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai Texas a Amurka
00:18
Rayuwa
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai Texas a Amurka
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai da ke Gaɓar Tekun Texas a Amurka ranar 24 ga Maris inda aka hango hayaƙi ya turniƙe sararin samaniya, abin da ya tilasta wa mazauna yankin neman mafaka a wasu wurare.
24 Maris 2026

Rahotanni sun ce gobarar ta tashi ne sakamakon matsalar na'ura. Babu rahoto game da rasa rai ko jikkata.


Ƙarin Bidiyoyi
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
Iran ta kai hari kan tankokin mai a filin jirgin saman Kuwait
Iran ta harbo jirgi maras matuki na Amurka 'Lucas'
Shugaban NATO ya ce Trump yana so ya kara inganta tsaro a duniya
Sojojin Isra'ila sun azabtar da wani 'dan karamin yaro a Gaza
Yakin Iran zai iya tilasta wa mutane su rika aiki daga gida: Dangote
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
Yadda aka yi hawan daushe a masarautar Bauchi
Iran ta yi ruwan makamai a Tel Avivi, Kiryat Gat da Ashkelon
Hezbollah ta kai hari a Arewacin Isra'ila