| Hausa
Hezbollah ta kai hari a Arewacin Isra'ila
00:16
Hezbollah ta kai hari a Arewacin Isra'ila
Wani bidiyo ya nuna lokacin da Hezbollah ta kai hari a arewacin Isra'ila, wanda ya kashe aƙalla mutum ɗaya.
23 Maris 2026

Hezbollah ta ce harin da ta kai na rokoki ya nufi sojojin Isra'ila a yankin Upper Galilee, a yayin da Isra'ila ta tura ƙarin dakaru domin taimaka wa sojojinta na ƙasa da ke kai hare-hare kudancin Lebanon.

Ƙarin Bidiyoyi
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
Iran ta kai hari kan tankokin mai a filin jirgin saman Kuwait
Iran ta harbo jirgi maras matuki na Amurka 'Lucas'
Shugaban NATO ya ce Trump yana so ya kara inganta tsaro a duniya
Sojojin Isra'ila sun azabtar da wani 'dan karamin yaro a Gaza
Yakin Iran zai iya tilasta wa mutane su rika aiki daga gida: Dangote
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai Texas a Amurka
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
Yadda aka yi hawan daushe a masarautar Bauchi
Iran ta yi ruwan makamai a Tel Avivi, Kiryat Gat da Ashkelon