| Hausa
Shugaban NATO ya ce Trump yana so ya kara inganta tsaro a duniya
00:47
Duniya
Shugaban NATO ya ce Trump yana so ya kara inganta tsaro a duniya
“Na yi matuƙar fatan al’ummar Amurka za su goyi bayansa, domin yana yin hakan ne don ya sa duniya gaba ɗaya ta zama mai aminci.”
13 awanni baya

Sakatare-Janar na NATO, Mark Rutte, ya ce yiwuwar samun makamin nukiliya daga Iran zai zama babbar barazana ga wanzuwar Isra’ila da yankin Gabas Ta Tsakiya baki ɗaya da kuma Turai, yana mai cewa Shugaba Donald Trump yana yin hakan ne domin tabbatar da tsaron duniya.

Ƙarin Bidiyoyi
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran
Iran ta kai hari kan tankokin mai a filin jirgin saman Kuwait
Iran ta harbo jirgi maras matuki na Amurka 'Lucas'
Sojojin Isra'ila sun azabtar da wani 'dan karamin yaro a Gaza
Yakin Iran zai iya tilasta wa mutane su rika aiki daga gida: Dangote
Gagarumar gobara ta tashi a matatar mai Texas a Amurka
An ga jirgin ruwa marasa matuki a gabar Turkiyya
Yadda aka yi hawan daushe a masarautar Bauchi
Iran ta yi ruwan makamai a Tel Avivi, Kiryat Gat da Ashkelon
Hezbollah ta kai hari a Arewacin Isra'ila