3 awanni baya
Wata matashiya ta samu kanta a cikin irin wannan mawuyacin hali, inda ta ringa fama da rashin lafiya saboda tsabar ƙiba, sannan ga tsangwama daga mutane.
A ƙarshe dai Rabi Ningi ta yi wa kanta maganin matsalar. Amma ta yaya? Ku biyo mu cikin wannan bidyon don jin halin da ta shiga da kuma matakin da ta ɗauka.
