| Hausa
'Ana gab da kawo ƙarshen' yakin Iran; 'ana binciken' harin da aka kai makaranta
01:05
Duniya
'Ana gab da kawo ƙarshen' yakin Iran; 'ana binciken' harin da aka kai makaranta
Shugaban Amurka Donald Trump ya amince cewa ba shi da hujja kan ikirarinsa game da harin makarantar firamare a Iran, duk da zargin da ya yi cewa Iran na iya kasancewa da hannu.
3 awanni baya

Harin na 28 ga Fabrairu ya kashe sama da mutum 180, mafi yawansu ƙananan ’yan mata. Binciken farko ya nuna cewa mai yiwuwa Amurka na da hannu a harin.

Ƙarin Bidiyoyi
Hezbollah ta kai hari kan tashar tauraron dan’adam ta Isra’ila
Marar ganin da ta bude Islamiyya cikin gidansu don koyar da yara
Yadda rayuwata ta sauya bayan na rage kiba
Tarkacen roka ya nuna cewa Amurka ta kai wa Iran hari daga Kuwait
Isra'ila ta kai hari kusa da masu gangami na goyon bayan gwamnatin Iran
Daruruwan mutane sun taru don yin buda-baki a filin wasa na Tottenham
Mai magana da yawun Ma’aikatar Wajen Iran ya musanta kai hari Turkiyya da Azerbeijan da Cyprus
Iran ta kai hari kan matatar mai mafi girma a Bahrain
Hare-haren Iran sun yi barna a fadin Tel Aviv
Dubban mutane sun halarci buda-baki a Zanzibar