Mawaƙiya Tyla ƴar Afirka ta Kudu ta zamo ta farko da ta yi nasarar lashe sabuwar lambar yabon da aka samar ta Mawakin Afirkan da ya wakokinsa suka fi kyau a Gasar Grammy, inda ta doke fitattun mawaƙan Afirka irin su Burna Boy da Davido da Asake da Olamide da kuma Ayra Starr
An samar da lambar yabo ta mawaƙin Afirkan da ya fi ne a matsayin wani ɓangare na saitia da sabunta abubuwa da gyare-gyare da nufin tabbatar da tsarin kyaututtukan "mafi adalci da gaskiya da daidaito."
Wannan ce nasara ta farko da mawaƙiyar ƴar Afirka ta Kudu ta yi a Gasar Grammy.
"Ban taba tunanin zan ci Gasar Grammy ina da shekaru 22 ba," in ji mawakiyar ƴar Afirka ta Kudu a jawabinta na karbar lambar yabo ta Grammy karo na 66 da aka gudanar a Los Angeles.
Duk da rashin samun kyautar, Burna Boy ya haskaka Los Angelesinda ya gudanar da wasa shi da Brandy da 21 Savage. Ya zama mawaƙin Afirka na farko da ya yi wasa a Grammys.
Wannan nasara da Taylor Swift ta samu ta sa kunfin waƙoƙinta mai taken "Midnights," ya kafa tarihi a rukunin.
KUNDIN WAKOKI NA SHEKARA
Boygenius - “The Record” Wanda ya yi nasara
Janelle Monáe - “The Age of Pleasure”
Jon Batiste - “World Music Radio”
Lana Del Rey - “Did You Know That There’s a Tunnel Under Ocean Blvd”
Miley Cyrus - “Endless Summer Vacation”
Olivia Rodrigo - “Guts”
SZA - “SOS”
Taylor Swift - “Midnights” - WINNER
WAKOKI NA SHEKARA
Billie Eilish - “What Was I Made For?” Wacce ta yi nasara
Boygenius - “Not Strong Enough”
Jon Batiste - “Worship”
Miley Cyrus - “Flowers” - WINNER
Olivia Rodrigo - “Vampire”
SZA - “Kill Bill”
Taylor Swift - “Anti-Hero”
Victoria Monét - “On My Mama”
SABON MAWAKI
Victoria Monét - Wacce ta yi nasara
Gracie Abrams
Fred again
Ice Spice
Jelly Roll
Coco Jones
Noah Kahan
The War and Treaty
WAKAR DA TA FI TA SHEKARA
Billie Eilish - “What Was I Made For?” - Wacce ta yi nasara
Dua Lipa - “Dance the Night”
Jon Batiste - “Butterfly”
Lana Del Rey - “A&W”
Miley Cyrus - “Flowers”
Olivia Rodrigo - “Vampire”
SZA - “Kill Bill”
Taylor Swift - “Anti-Hero”
WAKAR AFIRKA DA TA FI
Asake and Olamide, “Amapiano”
Burna Boy, “City Boys”
David Featuring and Must Keys, “Unavailable”
Ayra Starr, “Rush”
Tyla, “Water” - *WINNER
KUNDIN POP DA YA FI
Drake & 21 Savage - “Her Loss”
Killer Mike - “Michael” - *WINNER
Metro Boomin - “Heroes & Villains”
Nas - “King’s Disease III”
Travis Scott - “Utopia”
WAKAR POP TA MUTUM DAYA
Billie Eilish - “What Was I Made For?”
Doja Cat - “Paint the Town Red”
Miley Cyrus - “Flowers” - *WINNER
Olivia Rodrigo - “Vampire”
Taylor Swift - “Anti-Hero”
MAI SHIRYA WAKA NA SHEKARA
Jack Antonoff - WINNER
Dernst “D’Mile” Emile II,
Hit Boy
Metro Boomin
Daniel Nigro
MAFI IYA RUBUTA WAKA NA SHEKARA
Edgar Barrera
Jessie Jo Dillon
Shane McAnally
Theron Thomas - WINNER
Justin Tranter
WAKAR GAMBARA DA TA FI
Baby Keem ft. Kendrick Lamar - “The Hillbillies”
Black Thought - “Love Letter”
Coi Leray - “Players”
Drake & 21 Savage - “Rich Flex”
Killer Mike ft. André 3000 - “Scientists & Engineers” - WINNER

















