| Hausa
Sharhi kan saukar jirgin sojin Nijeriya a Burkina Faso da ya 'harzuka' AES
03:37
Sharhi kan saukar jirgin sojin Nijeriya a Burkina Faso da ya 'harzuka' AES
Saukar gaggawa da wani jirgin ɗaukar kaya na rundunar sojin saman Nijeriya ya yi a garin Bobo-Dioulasso na Burkina Faso, a kan hanyarsa ta zuwa kasar Portugal a nahiyar Turai ranar Litinin.
10 Disamba 2025

Lamarin ya jawo wata sabuwar taƙaddama tsakanin Nijeriya da ƙasashen Sahel Alliance, AES.

Ga bayanin yadda lamarin ya kasance.

Ƙarin Bidiyoyi
AFCON 2025: Yadda 'yanwasan Afirka suka yi ado da rufafin gargajiya
''Za mu rika bai wa kananan hukumomi kudadensu kai-tsaye''
An yi bikin bai-ɗaya na Aure 200 a Gaza
Fashewar gas ta tarwatsa gida a Rasha
''Na yi wa Isra'ila Abubuwa da yawa''
Tawagar Super Eagles ta tafi Maroko don halartar gasar AFCON 2025
''Jar gabar ruwa ta Iran''
Sirrin nasarar da Saira Movies ya samu a Youtube
Gobara ta tashi a kasuwar katako da ke Gombe
Sojojin Isra'ila sun kama Bafalasdine da aka yanke wa kafa